Posts

GA ABUBUWAN DA ZAKA DUBA A WAYARKA IDAN KANA CRYPTO.

Image
 GA ABUBUWAN DA ZAKA DUBA A WAYARKA IDAN KANA CRYPTO. A matsayin ka na Dan crypto wanda muke kyautata zaton yana yawan amfani da waya, sau da yawa kana samun wadannan matsalolin: https://elmusteey.blogspot.com/2022/12/ga-abubuwan-da-zaka-duba-wayarka-idan.html 1. Kana amfani da wayarka tayi ta slow ko kamewa lokacin sa ka shiga exchanger kana so kayi faka-faka kayi trading. 2. Idan zakayi verification na exchanger da zarar an turo OTP kayi minimizing ka duba, kana dawowa sai kaga app din ya dawo baya. 3. Wani lokacin sai ka shiga app kaga ya rubuta "App Stop" ya fito da kansa, wannan shi ake cewa crash. Akasari idan masu siyan wayar android sunje siyan waya, suna tambayar kawai RAM dinta ne da Space "ROM". Amma kuma ba wannan ne kadai abin dubawar ba. Abu mafi mahimmaci a jikin waya shine "Processor" dinta. Bari na fada maka duk yadda ukun suke amfani. 1. RAM:- Idan kana amfani da wayarka dai kayi minimizing ka koma wani app din, kana dawowa sai kaga ya d...

Yadda bayanin yake ga 'yan uwa wadanda basu samu damar sanin bayanin da CBN tayi ba

Image
 HATTARA Yadda bayanin yake ga 'yan uwa wadanda basu samu damar sanin bayanin da CBN tayi ba. https://elmusteey.blogspot.com/2022/12/yadda-bayanin-yake-ga-yan-uwa-wadanda.html ▶ Za'a fara amfani da sababbin kudaden Naira 200, 500 da Naira 1,000 ranar *Al-Hamis 15 ga watan December 2022* din nan in sha Allah. ▶ Daga wannan ranar sababbin kudaden da tsofaffin duk za suyi ta aiki a matsayin Legal Tender, wato kudi na zahiri na gaskiya. ▶ Amma, daga ranar *31 ga watan January na shekara me zuwa, 2023* wadancan tsofaffin 200, 500 da 1,000 zasu *daina aiki* a hukumance. ▶ Abin nufi idan kaje ka kai kudin ranar *31 ga watan January* Banki, zasu karba ranar karshe kenan, washegari ranar *1 ga watan February (Watan Biyu) na 2023* idan kaje da kudin Banki ba zasu karba ba. ▶ Kuma kai ma kada ka kar6i tsofaffin kudaden a shagon ka ko wajen kasuwancin ka daga ranar *1 ga watan February,* domin ko kaje Banki *ba zasu karba ba.* ▶ Domin ka saukakawa kanka a wajen sana'ar ka, toh *ka dain...

Tension as terrorists abduct passengers of four different vehicles in Kaduna, demand over N50million ransom

Image
Gunmen suspected to be terrorists have reportedly kidnapped four buses filled with passengers along the Kiyaya-Kititi Road in Kaduna State. SaharaReporters learnt that although the incident occurred on December 3, the victims are still with their abductors. According to reports, the gunmen accosted four vehicles on their way to Abuja and abducted the passengers. The source said, “The kidnappers have started calling the families of their victims and demanding a ransom within the range of N10million to N50million.”  “On December 3, between Kiyaya and Kititi, in Kaduna (on their way to Jos from Abuja), about four vehicles travelling were hijacked and some passengers were abducted in broad daylight,” it added. It was further revealed that the kidnappers voluntarily released a nursing mother ten days after the incident and killed two victims who attempted to escape. “However, it was learned that they willingly released a nursing mother and her baby that evening and in the pr...

YADDA ZAKA GANE MESSAGE NA YAN DAMFARA (SCAMERS)

Image
 *DANGANE DA IRE-IREN LINK 🔗 DA MASSAGE DA AKE TUROWA A GROUPS KO DIRECT MESSAGE DA SUNAN CEWA ZA'A BAKU DATA KO KUDI* *KUNGIYAR HAÆŠIN KAI TA AREWA GROUP'S ADMINS ORGANIZATION* *MUNA SANARWA DA JAMA'AR MU NA AREWA MASU AMFANI DA SHAFUKAN SADA ZUMUNTA, GA YADDA ZAKU FAHIMCI LINK🔗 NA YAN DAMFARA 419 DA LINK NA ƘWARAI NA GASKIYA* *DUK WANI LINK DA KUKA SAKA BAYANAN KU BAYAN KUN GAMA SAKAWA AKACE MUKU KUYI SHARING ZUWA WASU GROUPS TO WANNAN LINK NA DAMFARA 419 NE* *KO YA KUKE DA MUTUM IDAN YA TURA MUKU LINK CEWA KU CIKE,KAR KU CIKE SAI KUN KIRASHI A WAYA KUN TAMBAYESHI,* (1) DUK LINK DA AKACE KUYI SHARING BAYAN KUN SAKA BAYA NAN KU TO 419 NE YAN DAMFARANE. (2) DUK SANDA KUKA SAMI SAƘON TEXT MESSAGE DA SUNAN CEWA KUNSAMI WANI TALLAFI DAGA GWAMNATI AMMA SAI AKACE KU KIRA WATA NUMBER WAYA DON KU AMSHI SAƘON TO 419 NE (3) DUK SANDA WANI YA KIRA KU YATAMBAYE KU NUMBER DAKE JIKIN KATIN ATM NUMBERS NAKU,KO WANI WABU DA YASHAFI BANKIN KU TO 419 NE MAI'AIKTAN BANKI BASA KIRAN MU...

NG-CARE KADUNA STATE

Image
 Gwamnatin Jihar kaduna ta fara raba tallafin shirin ng-cares na karkashin shirin Bankin duniya da gwamnatin tarayya ta yi wa ‘NG CARES wanda aka kera a matsayin ‘Kad-cares’ ga masu cin gajiyar shirin.yau talata aka fara sakin kudaden ga wanda suka bi hanyoyin da aka gindaya a shirin. wadanda suka ci gajiyar shirin sun hada da kananan da matsakaitan ‘yan kasuwa wadanda COVID-19 tayi wa kasuwancin su ila .an saka kudin ne acikin asusun masu cin gajiyar shirin. wadanda suka ci gajiyar shirin za su samu tallafin don taimakawa wajen gudanar da sana’o’insu tsakanin N150,000 zuwa N100,000. https://elmusteey.blogspot.com/2022/12/blog-post.html https://elmusteey.blogspot.com/2022/12/blog-post.html Ga wanda baa Kira su ba suyi hakuri da yardar Allah zaa cigaba da Kiran mutane kashi na biyun Shirin zai cigaba nan bada jimawa ba .