YADDA ZAKA GANE MESSAGE NA YAN DAMFARA (SCAMERS)
*DANGANE DA IRE-IREN LINK 🔗 DA MASSAGE DA AKE TUROWA A GROUPS KO DIRECT MESSAGE DA SUNAN CEWA ZA'A BAKU DATA KO KUDI*
*KUNGIYAR HAÆŠIN KAI TA AREWA GROUP'S ADMINS ORGANIZATION*
*MUNA SANARWA DA
JAMA'AR MU NA AREWA MASU AMFANI DA SHAFUKAN SADA ZUMUNTA, GA YADDA ZAKU FAHIMCI LINK🔗 NA YAN DAMFARA 419 DA LINK NA ƘWARAI NA GASKIYA*
*DUK WANI LINK DA KUKA SAKA BAYANAN KU BAYAN KUN GAMA SAKAWA AKACE MUKU KUYI SHARING ZUWA WASU GROUPS TO WANNAN LINK NA DAMFARA 419 NE*
*KO YA KUKE DA MUTUM IDAN YA TURA MUKU LINK CEWA KU CIKE,KAR KU CIKE SAI KUN KIRASHI A WAYA KUN TAMBAYESHI,*
(1)
DUK LINK DA AKACE KUYI SHARING BAYAN KUN SAKA BAYA NAN KU TO 419 NE YAN DAMFARANE.
(2)
DUK SANDA KUKA SAMI SAƘON TEXT MESSAGE DA SUNAN CEWA KUNSAMI WANI TALLAFI DAGA GWAMNATI AMMA SAI AKACE KU KIRA WATA NUMBER WAYA DON KU AMSHI SAƘON TO 419 NE
(3)
DUK SANDA WANI YA KIRA KU YATAMBAYE KU NUMBER DAKE JIKIN KATIN ATM NUMBERS NAKU,KO WANI WABU DA YASHAFI BANKIN KU TO 419 NE MAI'AIKTAN BANKI BASA KIRAN MUTUM AWAYA.
(4)
BABU WANI LAYIN WAYA DA SUKE BADA TALLAFIN DATA MTN AIRTEL GLO 9MOBEL KOWANE 419 DAMFARANE
(5)
BABU WANI TALLAFI DA AKE CEWA KAKIRA WANI A WAYA KAFIN ABAKA SHIMA 419 NE
(6)
GWAMNATI BA TA RABA KUÆŠI TA WHAT'S APP MUSAMMAN IDAN ANTURA MAKA LINK ANCE DAZARAN KACIKA ZA'A ABAKA
👉 BANKIN KU BAYA BAYAR DA KUƊI KYAUTA DOLE SAI NAKA WANDA KABASU AJIYA SHIMA SAI KAJE DA KANKA
(7)
KARKA ZAMA MAI KWAƊAYIN A DUK LOKACIN DA AKA TURA MAKA LINK KACIKA YAKAMATA KUBIN CIKA GURIN MASANA KU, KAJI KU TABBATAR DA SAHIHANCIN SHI NA GASKENE KO NA ƳAN DAMFARA
(8)
BA'A BADA KUÆŠI KYAUTA, TA HANYAR SHARING LINK NA YAN DAMFARA 419
BABU CREDIT KATIN WAYA KYAUTA TA HANYAR CIKA LINK NA YAN DAMFARA SAIDAI IDAN BAKA KULAWA SU YASHEMAKU KUDIN ACCOUNT
(9)
KASANCE MAI WAYO MAI HANKALI KUMA MAI FAHIMTA,
KA YI WATSI DA WAƊANNAN HANYOYIN HAƊIN YANAR GIZON NA ƳAN DAMFARA 419 DON KYAUTA TAWA KANKA DA KUMA KYAUTA TA RAYUWAR WASU
(10)
KAR KU YARDA KUZAMA SILAR CUTAR DA WASU TA HANYAR SHARING LINK NA ƳAN DAMFARA,
KAR KUYI KAR KU TURAWA WASU YI❌
*SIGN NORTHERN GROUP'S ADMINS ORGANIZATION*
🖊️COMR Dhttps://elmusteey.blogspot.com/2022/12/yadda-zaka-gane-message-na-yan-damfara.htmlAYYAB KD
🖊️MAL EL-MUSTAPHA
🖊️DADY SEGA
.jpeg)
Comments
Post a Comment