NG-CARE KADUNA STATE

 Gwamnatin Jihar kaduna ta fara raba tallafin shirin ng-cares na karkashin shirin Bankin duniya da gwamnatin tarayya ta yi wa ‘NG CARES wanda aka kera a matsayin ‘Kad-cares’ ga masu cin gajiyar shirin.yau talata aka fara sakin kudaden ga wanda suka bi hanyoyin da aka gindaya a shirin. wadanda suka ci gajiyar shirin sun hada da kananan da matsakaitan ‘yan kasuwa wadanda COVID-19 tayi wa kasuwancin su ila .an saka kudin ne acikin asusun masu cin gajiyar shirin.


wadanda suka ci gajiyar shirin za su samu tallafin don taimakawa wajen gudanar da sana’o’insu tsakanin N150,000 zuwa N100,000.

https://elmusteey.blogspot.com/2022/12/blog-post.html


https://elmusteey.blogspot.com/2022/12/blog-post.html


Ga wanda baa Kira su ba suyi hakuri da yardar Allah zaa cigaba da Kiran mutane kashi na biyun Shirin zai cigaba nan bada jimawa ba .



Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA GANE MESSAGE NA YAN DAMFARA (SCAMERS)

Tension as terrorists abduct passengers of four different vehicles in Kaduna, demand over N50million ransom

GA ABUBUWAN DA ZAKA DUBA A WAYARKA IDAN KANA CRYPTO.